نَحْنُ جَعَلْنَٰهَا تَذْكِرَةً وَمَتَٰعًا لِّلْمُقْوِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiMũ ne Muka sanya ta wata abar wa'azi da jin dãɗi ga matafiya a cikin jẽji.