caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 72

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:72

ءَأَنتُمْ أَنشَأْتُمْ شَجَرَتَهَآ أَمْ نَحْنُ ٱلْمُنشِـُٔونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, kũ ne kuke ƙagã halittar itãciyarta, kõ kuwa Mũ ne Mãsu ƙãgãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70