caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 74

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:74

فَسَبِّحْ بِٱسْمِ رَبِّكَ ٱلْعَظِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70