لَوْ نَشَآءُ جَعَلْنَٰهُ أُجَاجًا فَلَوْلَا تَشْكُرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiDã Mun so, dã Mun mayar da shi ruwan zartsi. To don me bã ku gõdẽwa?