ءَأَنتُمْ أَنزَلْتُمُوهُ مِنَ ٱلْمُزْنِ أَمْ نَحْنُ ٱلْمُنزِلُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, kũ ne kuke saukar da shi daga girgije, kõ kuwa Mũne Mãsu saukarwa?