caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:2

مَا ضَلَّ صَاحِبُكُمْ وَمَا غَوَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMa'abũcinku bai ɓata ba, kuma bai ƙẽtare haddi ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70