caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 30

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:30

يَوْمَ نَقُولُ لِجَهَنَّمَ هَلِ ٱمْتَلَأْتِ وَتَقُولُ هَلْ مِن مَّزِيدٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiRãnar da Muke cẽwa ga Jahannama "Shin, kin cika?" Kuma ta ce: "Ashe,[1] akwai wani ƙãri?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70