وَأُزْلِفَتِ ٱلْجَنَّةُ لِلْمُتَّقِينَ غَيْرَ بَعِيدٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a kusantar dã Aljanna ga mãsu taƙawa, ba da nĩsa ba.