caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 29

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:29

مَا يُبَدَّلُ ٱلْقَوْلُ لَدَىَّ وَمَآ أَنَا۠ بِظَلَّٰمٍ لِّلْعَبِيدِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ba a musanya magana a wuriNa, Kuma Ban zama Mai zãlunci ba ga bãyi Na."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70