caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:5

رَّبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا وَرَبُّ ٱلْمَشَٰرِقِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiUbangijin sammai da ƙasã da abin da ke tsakãninsu, kuma Ubangijin wurãren fitar rãnã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70