caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 6

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:6

إِنَّا زَيَّنَّا ٱلسَّمَآءَ ٱلدُّنْيَا بِزِينَةٍ ٱلْكَوَاكِبِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle Mũ, Mun ƙãwatãr da sama ta kusa da wata ƙawa, watau taurãri.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70