caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:15

قَالَ كَلَّا فَٱذْهَبَا بِـَٔايَٰتِنَآ إِنَّا مَعَكُم مُّسْتَمِعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Kayya! Ku tafi, kũ biyu, da ÃyõyinMu. Lalle ne, Munã tãre da ku Munã Mãsu saurãre."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70