caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:16

فَأْتِيَا فِرْعَوْنَ فَقُولَآ إِنَّا رَسُولُ رَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Sai ku je wa Fir'auna, sa'an nan ku ce, Lalle ne, mu, Manzannin Ubangijin halitta ne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70