وَلَهُمْ عَلَىَّ ذَنۢبٌ فَأَخَافُ أَن يَقْتُلُونِ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma sunã da wani laifi a kaina, sabõda haka inã tsõron kada su kashe ni."