caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:13

وَيَضِيقُ صَدْرِى وَلَا يَنطَلِقُ لِسَانِى فَأَرْسِلْ إِلَىٰ هَٰرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma ƙirjĩna ya yi ƙunci[1] kuma harshẽna bã zai saku ba sabõda haka ka aika zuwa ga Harũna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70