caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 85

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:85

سَيَقُولُونَ لِلَّهِ قُلْ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZã su ce: "Ta Allah ne." Ka ce, "Shin, to, bã zã ku yi tunãni ba?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70