caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 86

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:86

قُلْ مَن رَّبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ ٱلسَّبْعِ وَرَبُّ ٱلْعَرْشِ ٱلْعَظِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Wãne ne Ubangijin sammai bakwai kuma Ubangijin Al'arshi mai girma?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70