caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 84

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:84

قُل لِّمَنِ ٱلْأَرْضُ وَمَن فِيهَآ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikinta, idan kun kasance kunã sani?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70