وَٱلَّذِى قَدَّرَ فَهَدَىٰ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Wanda Ya ƙaddara (abin da Ya so) sannan Ya shiryar, (da mutum ga hanyar alhẽri da ta sharri).