caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'laa, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 8 · 87:16

بَلْ تُؤْثِرُونَ ٱلْحَيَوٰةَ ٱلدُّنْيَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70