caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'laa, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 8 · 87:17

وَٱلْـَٔاخِرَةُ خَيْرٌ وَأَبْقَىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAlhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70