caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'laa, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 8 · 87:15

وَذَكَرَ ٱسْمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ya ambaci sũnan[1] Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70