caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Inshiqaaq, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 83 · 84:13

إِنَّهُۥ كَانَ فِىٓ أَهْلِهِۦ مَسْرُورًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLale ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70