caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anfaal, aya 21

Madina · tsarin saukarwa 88 · 8:21

وَلَا تَكُونُوا۟ كَٱلَّذِينَ قَالُوا۟ سَمِعْنَا وَهُمْ لَا يَسْمَعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma kada ku kasance kamar waɗanda suka ce: "Mun ji, alhãli kuwa sũ bã su ji."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70