ثُمَّ كَانَ عَلَقَةً فَخَلَقَ فَسَوَّىٰ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓõɓinsa;