caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:5

إِنَّا سَنُلْقِى عَلَيْكَ قَوْلًا ثَقِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, Mũ, zã Mu jẽfa maka magana mai nauyi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70