caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Jinn, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 40 · 72:19

وَأَنَّهُۥ لَمَّا قَامَ عَبْدُ ٱللَّهِ يَدْعُوهُ كَادُوا۟ يَكُونُونَ عَلَيْهِ لِبَدًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma, lalle ne shi, a lõkacin da bãwan Allah[1] ke kiran Sa sun yi kusa su zama kamar shirgi a kansa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70