caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Jinn, aya 20

Makka · tsarin saukarwa 40 · 72:20

قُلْ إِنَّمَآ أَدْعُوا۟ رَبِّى وَلَآ أُشْرِكُ بِهِۦٓ أَحَدًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "lna kiran Ubangijina ne kawai, kuma bã zan tãra kowa da Shi ba."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70