caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Nooh, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 71 · 71:10

فَقُلْتُ ٱسْتَغْفِرُوا۟ رَبَّكُمْ إِنَّهُۥ كَانَ غَفَّارًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Shi na ce, 'Ku nẽmi gãfara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gãfara ne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70