caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 202

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:202

وَإِخْوَٰنُهُمْ يَمُدُّونَهُمْ فِى ٱلْغَىِّ ثُمَّ لَا يُقْصِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma 'yan'uwan su (shaiɗanu) sunã taimakon su a cikin ɓata, sa'an nan kuma bã su taƙaitãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70