caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saff, aya 3

Madina · tsarin saukarwa 109 · 61:3

كَبُرَ مَقْتًا عِندَ ٱللَّهِ أَن تَقُولُوا۟ مَا لَا تَفْعَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa girma ga zama abin ƙyãma awurin Allah, ku faɗi abin da bã ku aikatãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70