caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saff, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 109 · 61:2

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ لِمَ تَقُولُونَ مَا لَا تَفْعَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa kũ waɗanda suka yi ĩmani! Don me kuke faɗin abin dã ba ku aikatãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70