caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 75

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:75

فَلَآ أُقْسِمُ بِمَوَٰقِعِ ٱلنُّجُومِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, bã sai Na yi rantsuwa ba da lõkutan fãɗuwar taurãri.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70