caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 76

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:76

وَإِنَّهُۥ لَقَسَمٌ لَّوْ تَعْلَمُونَ عَظِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne' haƙĩƙa, rantsuwa ce mai girma, dã kun sani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70