caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Waaqia, aya 61

Makka · tsarin saukarwa 46 · 56:61

عَلَىٰٓ أَن نُّبَدِّلَ أَمْثَٰلَكُمْ وَنُنشِئَكُمْ فِى مَا لَا تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA kan Mu musanya waɗansu (mutãne) kamarku, kuma Mu mayar da ku a cikin wata halitta da ba ku sani ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70