caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 28

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:28

قَالَ لَا تَخْتَصِمُوا۟ لَدَىَّ وَقَدْ قَدَّمْتُ إِلَيْكُم بِٱلْوَعِيدِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Kada ku yi husũma a wur Nalhãli Na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70