caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 23

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:23

وَقَالَ قَرِينُهُۥ هَٰذَا مَا لَدَىَّ عَتِيدٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma abõkin haɗinsa[1] ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70