caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:24

أَلْقِيَا فِى جَهَنَّمَ كُلَّ كَفَّارٍ عَنِيدٍ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(A ce wa Malã'iku), "Ku jẽfa, a cikin Jahannama, dukan mai yawan kãfirci, mai tsaurin rai."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70