caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:57

هَٰذَا فَلْيَذُوقُوهُ حَمِيمٌ وَغَسَّاقٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWannan shĩ ne! To, su ɗanɗane shi: ruwan zãfi ne da ruɓaɓɓen jini.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70