caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:56

جَهَنَّمَ يَصْلَوْنَهَا فَبِئْسَ ٱلْمِهَادُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiJahannama, sunã shigarta. To, shimfiɗar tã mũnana, ita.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70