caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 21

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:21

وَهَلْ أَتَىٰكَ نَبَؤُا۟ ٱلْخَصْمِ إِذْ تَسَوَّرُوا۟ ٱلْمِحْرَابَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma shin, lãbãrin mãsu husũma ya zo maka, a lõkacin da suka haura gãrun masallaci?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70