فَكَذَّبُوهُ فَإِنَّهُمْ لَمُحْضَرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai suka ƙaryata shi. Sabõda haka sũ lalle waɗanda zã a halartãwa ne (a wutã).