caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 112

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:112

وَبَشَّرْنَٰهُ بِإِسْحَٰقَ نَبِيًّا مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka yi masa bushãra[1] Da Is'hãƙa ya zama Annabi daga sãlihan mutãne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70