وَيَوْمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ يُبْلِسُ ٱلْمُجْرِمُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a rãnar da sa'a ke tsayuwa, mãsu laifi zã su kãsa magana.