caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 43

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:43

يَٰمَرْيَمُ ٱقْنُتِى لِرَبِّكِ وَٱسْجُدِى وَٱرْكَعِى مَعَ ٱلرَّٰكِعِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Yã Maryamu! Ki yi ƙanƙan da kai ga Ubangijinki, kuma ki yi sujada, kuma ki yi rukũ'i tãre[1] da mãsu rukũ'i."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70