وَلَقَدْ خَلَقْنَا ٱلْإِنسَٰنَ مِن سُلَٰلَةٍ مِّن طِينٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun halitta mutum daga wani tsantsa daga lãka.