caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:13

ثُمَّ جَعَلْنَٰهُ نُطْفَةً فِى قَرَارٍ مَّكِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan kuma Muka sanya shi, ɗigon maniyyi a cikin matabbata natsattsiya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70