caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 93

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:93

وَتَقَطَّعُوٓا۟ أَمْرَهُم بَيْنَهُمْ كُلٌّ إِلَيْنَا رَٰجِعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka kakkãtse al'amarinsu a tsakaninsu. Dukan Kõwanensu mãsu Kõmõwa zuwa gare Ni
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70