caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 92

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:92

إِنَّ هَٰذِهِۦٓ أُمَّتُكُمْ أُمَّةً وَٰحِدَةً وَأَنَا۠ رَبُّكُمْ فَٱعْبُدُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne wannan[1] ita ce al'ummarku ta zama al'umma guda, kuma Nĩ ne Ubangijinku. Sai ku bauta Mini.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70