caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 84

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:84

فَلَا تَعْجَلْ عَلَيْهِمْ إِنَّمَا نَعُدُّ لَهُمْ عَدًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu, Munã yi musu ƙidãyar Ajali ne kawai, ƙidãyãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70